Posts

Showing posts from June, 2023

Mutarjam Enterprises

Image
 MUTARJAM ENTERPRISES PROGRAMMES [Shirye-Shiryen Mu Na Mutarjam Enterprises] I. Ayyukan Fassara Da Aka Kammala 1. AEROBICS    By Dr Kenneth Hardy Cooper (MD, MPH)   2. SHED YOU WEIGHT AND BUILD MUSCLE            By  Dr Joseph Mercola 3. Fittuber.com (VIDEO TRANSLATION) 4. BENEFITS OF MORINGA          By Dr Ergin II. Ayyukan Fassara Da Ake Kan Yin Su 1.HEAL YOURSELF (Good Health Means Happiness)             By  Dr Murdo MacDonald Bayne [Nemo Waraka Daga Rabbana Don Kanka] 2 III. Ayyukan Fassarar Da Muke Kan Nemo Iznin Yinsu: 1. FOODS THAT ARE KILLING YOU (Slowly But Decisively)         By Dr M K Gupta [Kayayyakin Abinci Masu Kisanka, A Sannu-Sannu Babu Kakkautawa] 2. EAT REAL TO HEAL [Ci Abincin Gaske Da Gaske Don Ka Kai Ga Samun Waraka]     

THE IMPORTANCE OF TRANSLATION FROM ONE LANGUAGE TO ANOTHER

  THE IMPORTANCE OF TRANSLATION FROM ONE LANGUAGE TO ANOTHER [MUHIMMANCIN YIN FASSARA DAGA WANI YARE ZUWA WANI] 1. Communication ( Harkar Sadarwa) . Fassare tana saukakawa a samu sadarwa mai inganci a tsakanin mutane masu mabambantan yararruka. Tana baiwa mutane damar bayyana kansu ko fahimtar wanin su a yaren da suka sani, tana rushe katangu (na bambantar yararruka) ta kara kawo fahintar juna da hadin kai. 2. Education and Learning (Koyarwa da Koyon Ilmi)  Fassara tana da gagarumar rawar takawa a harkar koyo ilmi da koyar da shi. Tana taimaka wajen yada ilmai a tsakankanin yararruka mabambanta, dalibai da malamai na ko ina su kai ga nasarar samo ilmai daga ko ina a duniya. Fassarar ayyukan rubuce-rubucen masu koyarwa a cibiyoyin ilmi (academic works), manyan litattafan karatu na koyar da dalibai (textbooks) da su da makaloli na ayyukan bincike-bincike (research papers), abubuwa ne da suke habaka ilmi a tare da kara fadadar sa. 3. Cultural Exchanges (Musayar Al'adu)  Fas...
 WELCOME To MUTARJAM Info Products Vendor and Services Blog! Our range of products includes information products in various formats that include text, audio, and video. These cover some topics relating to Health, Nutrition, Fitness, and Legit Online and Offline Money Making Opportunities. Our range of services includes the translation of scientific and technological material from English to Hausa, General Transcription services, English-Hausa Translation services, Production, Distribution, and Sales of Educative Information Products, Information Products Related Services; Computer and Technology Related Areas of Interest.